Chaim bin Attar

Chaim bin Attar
Rayuwa
Haihuwa Salé, 1696
ƙasa Moroko
Mutuwa Jerusalem, 7 ga Yuli, 1743
Makwanci Mount of Olives Jewish Cemetery (en) Fassara
Karatu
Harsuna Ibrananci
Malamai Chaim Ben Attar (the first) (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a rabbi (en) Fassara
Imani
Addini Yahudanci
Ƙabarin Chaim bin Attar

Chaim bin Attar ko kuma Hayim ben Moshe ibn Attar ( Larabci: حاييم بن موشي بن عطار‎ , Hebrew: חיים בן משה בן עטר‎; b. c. 1696 - 7 ga Yuli 1743) wanda kuma aka sani da Or ha-Ḥayyim bayan shahararren sharhinsa akan Attauna, Talmudist da kuma Kabbalist. Ana iya cewa shi daya ne daga cikin fitattun malamai na Maroko, kuma ana girmama shi sosai a addinin Yahudanci Hassidic.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search